Clement Chima Nwafor likitan fiɗa ne ɗan Najeriya kuma ɗan siyasa. Ya taɓa zama mataimakin farar hula na farko a jihar Abia daga shekara ta 1992 zuwa 1993.[1][2][3][4]