Chimere Ikoku | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 3 ga Yuli, 1928 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | jahar Enugu, 31 Oktoba 2002 |
Yanayin mutuwa | kisan kai |
Sana'a | |
Employers | Jami'ar Najeriya, Nsukka |
Chimere Eyo-Ita Ikoku, ɗan Najeriya kuma farfesa a fannin (Pure and Industrial Chemistry), wanda ya yi aiki a matsayin mataimakin shugaban Jami'ar Najeriya ta Nsukka na 8. Shi ne Mataimakin Shugaban UNN na farko da ya yi cikakken wa'adi biyu.[1]
Sashen (Pure and Industrial Chemistry), ya gudanar da lekcar Tunawa da Farfesa Chimere Ikoku na Farko don girmama shi.[2][3]
An kashe Ikoku a gidansa da ke Enugu, a ranar 31 ga watan Oktoba 2002.[4][5]