Chisom Chikatara

Chisom Chikatara
Rayuwa
Haihuwa Abia, Najeriya, 24 Nuwamba, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Makaranta Kwalejin Gwamnati Umuahia
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Kulab ɗin wasan ƙwallon ƙafan Abia Warriors2012-
  kungiyan kallon kafan najeriya na yan kasa da shekara 232014-
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Chisom Chikatara (An haife shi 24 Nuwamba 1994) shi tsohon ɗan wasan ƙwallo ƙafane ne na ƙasar Nijeriya. Ya fara buga wasan ƙwallon kafa ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekara ta 2015.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.