Christine El Mahdi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 31 Mayu 1950 |
ƙasa | Birtaniya |
Mutuwa | 7 ga Faburairu, 2008 |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | archaeologist (en) da egyptologist (en) |
Christine El Mahdy (an haife ta Christine Margaret Bamford; 31 ga Mayu 1950 - 7 Fabrairu 2008) ƙwararriyar masaniyar tarihin Masar ce kuma Marubuciya.[1] Ta yi lacca a Kwalejin Yeovil kuma ta jagoranci al'ummar Masar.[2]