Christoffer Mafoumbi | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Roubaix, 3 ga Maris, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Jamhuriyar Kwango | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 22 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 196 cm |
Christoffer Henri Mafoumbi (an haife shi a ranar ukku 3 ga watan Maris alif dubu daya da dari tara da cas,in da huddu1994) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida Mosta a gasar Premier ta Maltese.[1] An haife shi a Faransa, Mafoumbi yana wakiltar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kongo.
An haife shi a Roubaix, Mafoumbi ya shiga tsarin samarin Lille OSC a shekarar dubu biyu da biyar 2005, yana da shekaru 11.[2] A cikin shekara dubu biyu da goma 2010, ya ƙaura zuwa RC Lens, daga baya aka sanya shi zuwa Championnat de France Amateur a shekara mai zuwa.[3]
Mafoumbi ya fara wasansa na farko a ranar 26 ga watan Mayun, 2012, yana farawa a wasan da babu ci a gida da AC Amiens. A ranar 12 ga watan Afrilun, 2013, ya bayyana tare da babban tawagar 'yan wasan a wasan da suka yi waje da SM Caen na gasar Ligue 2, amma ya kasance a matsayin wanda ba a yi amfani da shi ba.
A ranar 23 ga Yuli 2014, Mafoumbi ya shiga US Le Pontet, kuma a CFA.[4] Aranar 25 ga watan Nuwamba 2015, Mafoumbi ya sanya hannu kan kwantiragi tare da gefen Bulgarian Vereya.
A ranar 20 ga watan Yuli 2017, Mafoumbi ya rattaba hannu kan kwantiragin shekaru biyu tare da Blackpool League One na Ingila.[5]
Ya shiga kulob din League Two Morecambe a matsayin aro na rabin kaka na biyu na kakar 2019-20 a ranar 15 ga watan Janairu 2020. Blackpool ta saki Mafoumbi a watan Yunit 2020.[6]
Mafoumbi ya buga wasansa na farko na kasa da kasa a Kongo a ranar 12 ga Oktoba 2012, inda ya buga duka rabin lokaci na biyu a wasan sada zumunci da suka tashi 0-3 da Masar.[7] A ranar 8 ga watan Janairu 2015, an sanya shi a cikin 'yan wasa 23 Claude Le Roy a gasar cin kofin Afrika na 2015.[8] Mafoumbi ya fara buga gasar ne a ranar 17 ga watan Janairu, inda aka tashi kunnen doki 1-1 da Equatorial Guinea.[9]
Mafoumbi ya fara wasanni biyun farko na fitowar Kongo a gasar cin kofin Afirka na 2021. [10]
Club | Season | League | Domestic Cup | League Cup | Other | Total | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | |||
Lens B | 2011–12 | CFA | 1 | 0 | – | – | – | 1 | 0 | ||||
2012–13 | 19 | 0 | – | – | – | 19 | 0 | ||||||
2013–14 | 8 | 0 | – | – | – | 8 | 0 | ||||||
Total | 28 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 28 | 0 | |||
Le Pontet | 2014–15 | CFA | 12 | 0 | 0 | 0 | – | – | 12 | 0 | |||
Vereya Stara Zagora | 2015–16 | Bulgarian B Group | 3 | 0 | 0 | 0 | – | – | 3 | 0 | |||
Free State Stars | 2016–17 | South African Premier Division | 4 | 0 | 1 | 0 | – | 0 | 0 | 5 | 0 | ||
Blackpool | 2017–18 | League One | 4 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 2[lower-alpha 1] | 0 | 6 | 0 | |
2018–19 | League One | 14 | 0 | 2 | 0 | 0 | 0 | 2[lower-alpha 1] | 0 | 18 | 0 | ||
2019–20 | League One | 0 | 0 | 0 | 0 | 1 | 0 | 1[lower-alpha 1] | 0 | 2 | 0 | ||
Blackpool total | 18 | 0 | 2 | 0 | 1 | 0 | 5 | 0 | 26 | 0 | |||
Career total | 65 | 0 | 3 | 0 | 1 | 0 | 5 | 0 | 74 | 0 |
Cite error: <ref>
tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/>
tag was found