Christy Opara-Thompson

Christy Opara-Thompson
Rayuwa
Haihuwa 2 Mayu 1970 (54 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle da dan tsere mai dogon zango
Athletics
Sport disciplines long jump (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Christy Opara-Thompson (an haife ta a ranar ashirin da hudu 24 ga watan Disamba, shekarar alif dubu daya da dari tara da saba'in da daya 1971) ita ƴar wasan Nijeriya da ta yi tsere a tseren mita dari 100. Ta fafata ne ga Najeriya a gasar Olympics ta bazara da aka gudanar a Barcelona, Spain, inda ta lashe lambar tagulla a mita hudu sau dari 4 x 100 tare da takwarorinta Beatrice Utondu, Faith Idehen da Mary Onyali .

Gasar duniya

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Representing  Nijeriya
1992 Olympic Games Barcelona, Spain 3rd 4 × 100 m relay 42.81 s
1994 Commonwealth Games Victoria, Canada 2nd 100 m 11.22 s
3rd Long jump 6.72 m
1st 4 × 100 m relay 42.99 s