Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Zungeru, 4 Nuwamba, 1933 |
ƙasa | Najeriya |
Ƙabila | Tarihin Mutanen Ibo |
Harshen uwa | Harshen, Ibo |
Mutuwa | Landan, 26 Nuwamba, 2011 |
Makwanci | Najeriya |
Yanayin mutuwa | (cuta) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Louis Odumegwu Ojukwu |
Abokiyar zama | Bianca Odumegwu-Ojukwu |
Karatu | |
Makaranta |
Epsom College (en) Lincoln College (en) Mons Officer Cadet School (en) |
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Hausa Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da soja |
Aikin soja | |
Digiri | lieutenant colonel (en) |
Ya faɗaci | Yaƙin basasan Najeriya |
Imani | |
Addini | Kiristanci |
Jam'iyar siyasa | Jam'iyyar National Party of Nigeria |
IMDb | nm0645361 |
Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu An haife shi a ranar 4 ga watan Nuwamban, shekara ta alif 1933[1] [2]) Dan Siyasa, hafsan Sojan Nijeriya, kuma Dan Siyasan dayayi gwamna a yankin gabashin Nijeriya, dake Nijeriya a shekara ta, 1966, kuma Shugaban yankin Biafra datayi ikirarin ballewa daga Nijeriya tsakanin shekara ta, 1967 zuwa 1970. Yakasance active a Siyasar Nijeriya daga shekarar, 1983 zuwa 2011, yayin da yarasu yanada shekara, 78.[3]