Clementine Meukeugni | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Yaounde, 1 Oktoba 1990 (34 shekaru) |
ƙasa | Kameru |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Yaoundé I |
Sana'a | |
Sana'a | weightlifter (en) |
Mahalarcin
|
Clementine Meukeugni Noumbissi (an haife ta a ranar 1 ga watan Oktoba 1990) 'yar Kamaru ce kuma'yar wasan weightlifter. Ta yi takara a gasar mata ta kilogiram 90 a gasar Commonwealth ta 2018, ta lashe lambar tagulla. [1] [2] Ta fafata a gasar kilogiram 87 na mata a gasar bazara ta shekarar 2020 da aka gudanar a birnin Tokyo na ƙasar Japan. [3] [4]
Ta fafata a gasar kilogiram 87 na mata a gasar Commonwealth ta shekarar 2022 da aka gudanar a Birmingham, Ingila.