Coco Jones | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Columbia (en) , 4 ga Janairu, 1998 (27 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mazauni | Lebanon (en) |
Harshen uwa | Turanci |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Mike Jones |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, mawaƙi, dan wasan kwaikwayon talabijin, mai rubuta waka, ɗan wasan kwaikwayo da singer-songwriter (en) |
Artistic movement | pop music (en) |
Kayan kida | murya |
Jadawalin Kiɗa | Hollywood Records (en) |
IMDb | nm4636131 |
therealcocojones.com |
Courtney Michaela "Coco" Jones (an haife ta ranar 4 ga watan Janairu, 1998) ta kasance Mawakiya ce wadda ke rubutawa da rerawa dakuma wasan kwaikwayo a kasar amurka, Coco Jones ta tashi a kasar Lebanon, Tennessee, daga baya ta fara gabatar wasan gala a Nashville a lokacin tana yarinya Don cinma burinta nazama babbar Mawakiya dakuma harkar nishadi. Itace ta farko wadda tafara bayyana a gasar gidan radio ta Radio Disney's Next Big Thing (2010-11) wadda daga baya tasamu cigaba da shiga harkokin gudanarwa na Disney kamar su fim din Let It Shine(2012) dakuma fim din sitcom Good Luck Charlie(2012-2013)