![]() | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Sunderland, 1 ga Janairu, 1992 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
![]() |
![]() ![]() |
Corey Barnes (an haife shi a shekara ta 1992), dan wasan ƙwallon ƙafane na tsakiya na club din Darlington a ƙasar Ingila a shekarar 2011.
Haifaffen dan sunderland ne, tyne da kuma wear barnes.[1] Yayi babban wasanshi a shekara 16 a darlington a ukku ga watan march 2009 inda suka fuskanci matasan barnes's.[2] managa dave penny ya yabe sa akan kokarin da yayi.[3]
Barnes ya zama gogagge a shekarar 2010 a watan satumba. Ya shiga cikin garin whitby a matsayin aro na wata daya.[4] A lokacin yayi masu wasa bakwai a kofin zakarun arewacin[5]. An sakeshi daga kulob din a june 2011.[6]