![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 17 Satumba 1982 (42 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Zimbabwe | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Cuthbert Nyasango (an haife shi a ranar 17 ga watan Satumbar shekarar 1982) ɗan wasan tseren nesa (long-distance runner) ne na kasar Zimbabwe. An haife shi a Garin Nyanga.[1] Nyasango ya fafata ne a Zimbabwe a gasar Olympics ta bazara a shekarar 2012 da aka yi a Landan inda ya zo na bakwai a tseren gudun marathon kuma ya kasance mai rike da tuta ga kasarsa a wajen rufe gasar a ranar 12 ga watan Agustan shekarar 2012.[2]
Shekara | Gasar | Wuri | Sakamako | Ƙari |
---|---|---|---|---|
2000 | Gasar matasa ta duniya | Santiago, Chile | 7th | 5000 m |
2005 | Gasar Cin Kofin Duniya | St Etienne, Faransa | 20th | Gajeren tsere |
16th | Dogon tsere | |||
2006 | Gasar Gudun Hanya ta Duniya | Debrecen, Hungary | 13th | 20 km |
2007 | Gasar Cin Kofin Duniya | Mombasa, Kenya | 21st | Babban jinsi |
2012 | Wasannin Olympics na London 2012 | London, Birtaniya | 7th | Marathon |
2015 | Gasar Cin Kofin Duniya | Beijing, China | 23rd | Marathon |