César Henri, comte de La Luzerne

César Henri, comte de La Luzerne
87. shugaba

1790 - 1790
Étienne Charles de Loménie de Brienne (en) Fassara - Charles Eugène Gabriel de La Croix (en) Fassara
Q96679590 Fassara

1787 - 1790
Jerin gwamnonin mulkin mallaka na Saint-Domingue

1786 - 1787
French Navy minister (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Faris, 23 ga Faburairu, 1737
ƙasa Faransa
Mutuwa 24 ga Maris, 1799
Ƴan uwa
Mahaifi César Antoine de La Luzerne
Mahaifiya Marie-Élisabeth de Lamoignon de Blancmesnil
Yara
Ahali César Guillaume de La Luzerne (en) Fassara da Anne-César, Chevalier de la Luzerne (en) Fassara
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Soja
Digiri lieutenant general (en) Fassara

César Henri Guillaume de La Luzerne (an haifeshi ranar 23 ga watan Fabrairu a shekrar 1737,Paris - 24 Maris 1799, château de Bernau,kusa da Linz ) seigneur de Beuzeville et de Rilly,baron de Chambon,ɗan siyasan Faransa ne kuma soja,ya tashi zuwa Laftanar gésnéral des armée.ministan ruwa.Shi ɗa ne ga César-Antoine de La Luzerne,comte de Beuzeville(ya mutu 1755)da Marie-Elisabeth de Lamoignon de Blancmesnil (1716-1758).

A 1763 ya auri Marie Adélaïde Angran d'Alleray (1743-1814),kuma sun haifi 'ya'ya uku:

  • César Guillaume 1763-1833
  • Anne Françoise 1766-1837
  • Blanche Césarine 1770-1859

Ya kasance gwamna-janar na Saint-Domingue daga 1785 zuwa 1787.Bayan dawowarsa ya zama memba mai daraja na Académie royale des Sciences a ranar 30 ga Agusta 1788 kuma ya yi aiki sau biyu a matsayin Sakataren Rundunar Sojan Ruwa,da farko daga 24 Disamba 1787 zuwa 13 Yuli 1789,sannan daga 16 Yuli 1789 zuwa 26 Oktoba 1790 ( duka a karkashin Louis XVI ).