DICON | |
---|---|
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Defence Industries Corporation of Nigeria |
Iri | kamfani |
Masana'anta | arms industry (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Ƙaramar kamfani na | |
Harshen amfani | Turanci |
Mulki | |
Hedkwata | Jahar Kaduna |
Tsari a hukumance | state-owned enterprise (en) |
Mamallaki | Rundunonin, Sojin Najeriya |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1964 |
dicon.gov.ng |
Defence Industries Corporation of Nigeria (DICON) kamfani ne dake kera tare da samar da kayayyaki na tsaro mallakin rundunar tsaro ta gwamnatin Najeriya. Aikin kamfanin shine ya samar da kayayyaki na bukatuwar jami'an tsaro da ma na farar hula.
Kamfanin nada lasisi na kera makaman Mills M36M]] (M36) hand grenade, Browning P-35 (NP-1) pistol, Beretta M12 (PMG-12), Beretta BM59 da FN FAL (NR1 Model 7.62) na yaki, FN MAG (GPMG), da RPG-7 (RPG) wanda ke harba Romet. Sai kuma OBJ-006, kwaikwayo na 7.62mm bindigar AK-47. DICON ya kuma samu lamuni na kera makaman samfurin ƙasar Holan na FB 5.56mm Kbs wz.96 Beryl.[1].