David Majak | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Uror County (en) , 10 Oktoba 2000 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Sudan ta Kudu | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
David Majak Chan (an haife shi a ranar 10 ga watan Oktoba, shekara ta dubu biyu 2000A.c) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Sudan ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba.[1]
Mayak ya fara aikinsa tare da kungiyar Kakamega Homeboyz na Kenya.[2] A shekarar 2019, Majak ya rattaba hannu a kan Tusker a Kenya, inda aka zarge shi da yin jabun takardun haihuwa.[3] A cikin shekarar 2021, ya rattaba hannu kan babbar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Sweden.[4] Bayan haka, an aika Majak a matsayin aro zuwa IFK Luleå a cikin rukuni na uku na Sweden. [5]
Ya cancanci wakiltar Kenya a duniya, yana zaune a can sama da shekaru 12.[6]