David Mark

David Mark
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya

5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2015
Ken Nnamani - Bukola Saraki
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

3 ga Yuni, 1999 - 9 ga Yuni, 2019
Ameh Ebute - Abba Moro
District: Benue South
Gwamnan jahar Niger

ga Janairu, 1984 - 1986
Awwal Ibrahim - Aisha Pamela Sadauki
communications minister (en) Fassara

1984 - 1986
Rayuwa
Haihuwa Zungeru, 8 ga Afirilu, 1948 (76 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Tsaron Nijeriya
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Kyaututtuka
Digiri Janar
Imani
Addini Kiristanci
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party (en) Fassara
Hoton Abdul.ningi da david

David Alechenu Bonaventure Mark ko kawai An fi saninsa da David Mark, GCON (An kuma haife shi a watan Afrilun shekara ta alif ɗari tara da arba'in da takwas 1948A.C) a Ƙaramar Hukumar Otukpo, Jihar Benue, Najeriya) tsohon sojan Najeriya ne mai ritaya, kuma Ɗan siyasa ne. Ya kuma zama Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya daga shekarar, 2007 zuwa shekarar, 2015, kuma sanata ne daga Jihar Benue.[1] Ya kasance Ɗan jam'iyar People's Democratic Party (PDP) ne.[2] kafin zamansa sanata, Mark yayi Gwamnan soji a Jihar Niger daga shekarar, 1984 zuwa shekarar, 1986[3][4] kuma ya rike mukamin ministan sadarwan ƙasar Nijeriya.

  1. cite web |url=http://www.nassnig.org/senate/Personal%20data/Mark/Home.htm |archive-url=https://web.archive.org/web/20070619024630/http://www.nassnig.org/senate/Personal%20data/Mark/Home.htm |dead-url=yes |archive-date=2007-06-19 |title=Senator David Mark |accessdate=2007-11-03 |work= |publisher=National Assembly of Nigeria |df=
  2. cite news |first=Ismail |last=Omipidan |title=Mark’s landmark days in office |url=http://www.sunnewsonline.com/webpages/features/powergame/2007/sept/02/powergame-02-09-2007-002.htm |work=The Sun News On-line |publisher=The Sun Publishing |date=2007-09-02 |accessdate=2007-11-03 |deadurl=yes |archiveurl=https://web.archive.org/web/20071016192955/http://sunnewsonline.com/webpages/features/powergame/2007/sept/02/powergame-02-09-2007-002.htm |archivedate=2007-10-16 |df=
  3. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named na
  4. cite web|title=Biography of David Mark|url=http://www.nigerianbiography.com/2015/12/biography-of-david-mark.html%7Cwebsite=Nigerian Biography|accessdate=21 September 2017}}