![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
viennoiserie (en) ![]() |
Dawamesc wani irin nau'in tabar wiwi ne da ake samu a ƙasar Aljeriya da wasu ƙasashen Larabawa, ana yin shi da wiwi haɗe da: "sukari, ruwan lemu, kirfa, cloves, cardamom, nutmeg, musk, pistachios, da pine nut."[1]
Abincin ya taka rawa wajen yaɗa tabar wiwi a Turai, saboda wannan shiri ne na maganin da Dokta Jacques-Joseph Moreau ya lura a lokacin tafiye-tafiyensa a Arewacin Afirka, kuma ya gabatar da Paris' Club des Hashischins.[1]