Dawda Ngum | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Banjul, 2 Satumba 1990 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Gambiya | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Dawda Ngum (An haife shi a ranar 2 ga watan Satumba, 1990) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Gambia wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Gambia.
An haife shi a Banjul, Ngum ya buga wasa a BK Olympics, Trelleborg, Höllviken, da Rosengård. [1] [2] Ya sanya hannu kan Brønshøj a watan Yuli 2018, [3] da kuma Roskilde a watan Yulin 2019. [4] A ranar 10 ga watan Janairun, 2020, an tabbatar da cewa Ngum ya bar Roskilde. [5] A ranar 26 ga watan Fabrairu,2020, ya koma Brønshøj. [6]
Ngum ya fara buga wasansa na farko a kasar Gambia a shekarar 2015. [1]
<ref>
tag; name "NFT" defined multiple times with different content