![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Tarayyar Amurka, 13 ga Yuli, 1958 (66 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta |
University of Michigan College of Literature, Science, and the Arts (en) ![]() Normandy High School (en) ![]() University of Denver (en) ![]() Swarthmore College (en) ![]() Bernard Zell Anshe Emet Day School (en) ![]() |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a |
Mai tattala arziki, university teacher (en) ![]() ![]() |
Employers |
Bucknell University (en) ![]() |
IMDb | nm3269638 da nm11799298 |
![]() |
![]() ![]() |
Dean Baker (an haife shi ranar 13 ga watan Yuli, 1958) yana daga cikin shahararrun mutane Wadan yadan tattalin arziki ne dake ƙasar Amurka.shi ne wanda ya kafa Cibiyar Nazarin Tattalin Arziki da harkar Siyasa (CEPR) tare da Mark Weisbrot . An yi la'akari da Baker a matsayin ɗaya daga cikin masana tattalin arziki na farko da suka gano kumfa na gidaje na Amurka na 2007-08.