![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Cape Town, 6 ga Yuni, 1992 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Devon Saal (an haife shi a ranar 6 ga watan Yuni shekara ta 1992)[1] ɗan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke buga wasa da ƙwarewa a Richards Bay a matsayin winger ko gaba . [2]
Saal ya fito ne daga Mitchells Plain akan Cape Flats .[3]