Dienaba Sy | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Montivilliers (en) , 27 ga Yuni, 1995 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Senegal | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | left wing (en) | ||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 66 kg | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 165 cm |
Dienaba Sy (an haife ta 27 Yun watan 1995) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Faransa da Senegal ta OGC Nice Côte d'Azur Handball da tawagar kasar Senegal . [1]
Ta yi gasa a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2019 a Japan.[2]