Diffa | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Nijar | ||||
Yankin Nijar | Yankin Diffa | ||||
Babban birni | Diffa | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 159,722 (2012) |
Diffa sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Diffa, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Diffa. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 209,249[1].