Diocese na Roman Katolika na Francistown (Latin) Diocese ce ta Roman Katolika da ke cikin birnin Francistown, Botswana, a lardin Majami'u na Pretoria a Afirka ta Kudu.
- A ranar 27 ga watan Yuni 1998: An kafa shi azaman Apostolic Vicariate na Francistown daga Diocese na Gaborone.
- A ranar 2 ga watan Oktoba 2017: An ɗaukaka ta zuwa Diocese, suffragan zuwa Pretoria. [1]
- Vicar Apostolic na Francistown (Tsarin Roman)
- Franklyn Nubuasah, SVD (27 Yuni 1998 - 2 Oktoba 2017)
- Bishops na Francistown
- Franklyn Nubuasah, SVD (2 Oktoba 2017 - 6 Yuni 2019), an nada Bishop na Gaborone
- Anthony Pascal Rebello, SVD (5 Yuli 2021[2] - yanzu)
- ↑ "Rinunce e nomine,
02.10.2017" (Press release) (in Italian).
Holy See Press Office. 2 October 2017.
Retrieved 6 July 2021. (Press release).
- ↑ "Resignations and Appointments,
05.07.2021" (Press release). Holy See
Press Office. 5 July 2021. Retrieved 6 July
2021.