Dirku | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Nijar | ||||
Yankin Nijar | Yankin Agadez | ||||
Sassan Nijar | Bilma (sashe) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 10,435 (2012) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Altitude (en) | 479 m | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Dirku (ko Dirkou) gari ne, da ke a yankin Agadez, a ƙasar Nijar. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 14 297 ne.