Divina Maloum | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 3 ga Janairu, 2003 (21 shekaru) |
ƙasa | Kameru |
Sana'a | |
Sana'a | gwagwarmaya |
Kyaututtuka |
gani
|
Divina Stella Maloum 'yar gwagwarmaya ce daga Kamaru. Ita ce ta kafa kungiyar Children for peace (C4P) a Ƙasar Kamaru. Ta kafa kungiyar ne tun tana shekara goma 11 ko 12. Yaran da aka yi amfani da su, aurar da yara da kuma sojoji yara sun yi mata ishara. Ta yi amfani da zane-zane don sadarwa tare da yara don guje wa shingen harshe. [1] Ita ce mai kawo zaman lafiya. A ranar 20 ga watan Nuwamba, 2019 - Ranar Yara ta Duniya, lokacin da ta kasance 14, ta kasance mai haɗin gwiwa da ta lashe lambar yabo ta zaman lafiya ta yara ta duniya tare da Greta Thunberg. [1] [2] Ta kasance ɗaya daga cikin 137 da suka nema daga kasashe 56. Desmond Tutu [3] ne ya sanar da wanda ya yi nasara kuma mai karɓar lambar yabo ta zaman lafiya ta Nobel Kailash Satyarthi [4] ya ba da kyautar a wani biki a Hague. Kyautar ita ce Yuro 100,000 da za a kashe a kan ayyukansu.
<ref>
tag; no text was provided for refs named tutu