Djibril Moussa Souna

Djibril Moussa Souna
Rayuwa
Haihuwa Nijar, 7 Mayu 1992 (32 shekaru)
ƙasa Nijar
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Niger men's national football team (en) Fassara2010-50
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Djibril Moussa Souna (an haife shi ranar 7 ga watan Mayu, 1992) a Yamai, Nijar. ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Nijar. A halin yanzu yana taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar AS GNN ta Nijar. Shi memba ne a ƙungiyar ƙwallon kafa ta Nijar, wanda ake kira a gasar cin kofin kasashen Afrika na 2012.[1]


Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]

Samfuri:Niger Squad 2012 Africa Cup of Nations


  1. "Niger - M. Djibrilla - Profile with news, career statistics and history - Soccerway". int.soccerway.com.