Donald Duke | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2007 ← Christopher Osondu (en) - Liyel Imoke → | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Donald Duke | ||
Haihuwa | Calabar, 30 Satumba 1961 (63 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Owanari duke | ||
Karatu | |||
Makaranta |
University of Pennsylvania Carey Law School (en) Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya Jami'ar Ahmadu Bello Kwalejin Gwamnatin Tarayya, Sokoto | ||
Harsuna |
Turanci Ibibio Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Donald Duke (An haife shi ranar 30 ga watan Satumba, shekara ta alif 1961A.C) Miladiyya. Babban ɗan siyasa ne a Najeriya, Ya kasance gwamnan jihar Cross River daga 29 ga watan mayu, 2007. Sannan kuma dan takarar shugabancin Najeriya a ƙarƙashin jam'iyar Social Democratic Party SDP.[1] [2]