Duncan Crowie | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Cape Town, 26 Mayu 1963 (61 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Duncan Crowie (an haife shi a ranar 29 ga watan Mayu na shekara ta 1963) [1] ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu mai ritaya wanda galibi ya buga wa Santos Cape Town kuma ya buga wa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Afirka ta Kudu sau ɗaya.
Ya kasance wanda ya fi zura kwallo a raga a kakar wasannin 1989 Federation Professional League da kwallaye 19, tare da Santos ya kare na biyu a gasar. [2]
Ya horar da tawagar 'yan kasa da shekara 17 ta Afirka ta Kudu a gasar cin kofin Afrika na 'yan kasa da shekaru 17 na 2023, inda ya kai kungiyar zuwa wasan kusa da na karshe.[3][4]