EFootball | ||||
---|---|---|---|---|
Asali | ||||
Lokacin bugawa | 2021 | |||
Asalin suna | eFootball | |||
Ƙasar asali | Japan | |||
Bugawa | Konami (en) | |||
Distribution format (en) | digital distribution (en) | |||
Latest version | eFootball 2024 v3.6.2 | |||
Characteristics | ||||
Genre (en) | association football video game (en) | |||
Harshe | Turanci | |||
Game mode (en) | single-player video game (en) da multiplayer video game (en) | |||
Platform (en) | PlayStation 5 (mul) , Xbox Series X and Series S (en) , PlayStation 4 (mul) , Xbox One (mul) , Microsoft Windows, iOS (mul) da Wayar hannu mai shiga yanar gizo | |||
Input device (en) | Fasahar mashigar rubutun kwamfuta, computer mouse (en) , gamepad (en) da touchscreen (en) | |||
PEGI rating (en) | ||||
License (en) | proprietary license (en) | |||
External links | ||||
konami.com… | ||||
Specialized websites
| ||||
YouTube, YouTube da YouTube | ||||
Chronology (en) | ||||
|
Efootball eFootball wasan kallon kafar na'ura ne na qungiyar masu yo wasanni kala kala wato konami wanda suka habaqa kuma suka yishi. wasan Wasane waanda aka sake mashi suna da pro evolution soccer wanda aka sani d winning eleven a shekarunbaya wanda qasar Japan suka qirqira.[1] shekarai farko ta wasa mai suna efootball 2022 an fito da ita tallafin 30 ga Watan satinba shekarai dubu biyu da ashirin da daya 2021. [2] daga haya aka canxashi zuwa ga ta wasan efootball 2023 a ranar ashirin da biyu ga watan Augusta shekarai dubu biyu da ashirin da biyu 2022 wannan wasan wani bangare na gasar cin kofin duniya ta international es sports federation da area d gabas.