![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Nnewi, 14 ga Yuni, 1948 (76 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Mazauni | Najeriya |
Harshen uwa | Harshen, Ibo |
Karatu | |
Makaranta |
University of Southampton (en) ![]() Loughbrough University of technology Archdeacon Crowther Memorial Girls School Jami'ar Najeriya, Nsukka Jami'ar Kwaleji ta Landon |
Matakin karatu |
Digiri a kimiyya MBA (mul) ![]() |
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | injiniya |
Employers | Nigerian Civil Service |
Ebele Ofunneamaka Okeke CFR da OON (an haife ta a ranar 14, ga watan Yuni a shekara ta alif ɗari tara da arba'in da takwas (1948) A.c,Miladiyya. injiniyan a Gwamnatin farar hula a wna Najeriya kuma tsohon shugaban ma'aikatar farar hula ta Najeriya.[1][2]
An haife ta a ranar 14 ga watan Yuni a shekara ta (1948) a Nnewi North, Anambra State, Nigeria.[3] Ta yi karatun sakandare a Archdeacon Crowther Memorial Girls' School Elelenwo, Port Harcourt, inda ta samu shaidar West African School Certificate (WASC) a shekara ta (1965) Ta je University of Southampton, England ta kamala digirin ta na Bachelor of science (B.Sc) in Civil engineering a shekara ta (1971)..[4][5] Ta Kuma samu Post Graduate Diploma (PGD) in ground water from Loughborough University.[6] Tana Kuma da wani Post Graduate Degree (PGD) in Hydrology da Hydrogeology daga University College London a shekarar (1979) Daga nan ta dawo Nigeria ta samu Master of Business Administration, MBA degree daga University of Nigeria, Nsukka a shekarar (2001).[7][8] A watan Maris a shekarar ( 2007) ta zama Permanent Secretary na Federal Ministry of Water Resources and after ta Kuma zama shugabar Nigerian Civil Service Nigeria. Wanda hakan yasa ta zama mace ta farko data fara zama shugabar wannan hukuma a tarihin Najeriya ta bar matsayin a shekarar (2000) bayan ta bar aiki a Nigerian Civil Service.[9]
Nigerian Civil Service.[10]
Tana daya daga cikin Nigerian Civil engineering da suka taimaka sosai a fannin cigaban engineering a Nigeria. Ta kafa rashen Abuja Chapter na Association of Professional Women Engineers of Nigeria (APWEN).[11][12][13] Tana daya daga cikin wakilai shida da suka wakilci tsaffin ma'aikata a shekara ta, 2014 Nigeria's National Conference[14][15]
Ta kasance ta karɓa girmamawa da kyautuka, waɗanda suka haɗa da: