Ebube Nwagbo | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Ebube Nwagbo |
Haihuwa | Jahar Anambra, 24 ga Faburairu, 1983 (41 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | Nnamdi Azikiwe University |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm2413111 |
Ebube Nwagbo yar Najeriya ce. da mahaifa [1]
Nwagbo ta kasance daga Umuchu, wani gari a cikin karamar hukumar Aguata na jihar Anambara, Gabashin Najeriya amma ta girma a Warri a jihar Delta. Ita ce ta farko a cikin iyayenta yara shida. Ta yi karatun Mass Communication a jami’ar Nnamdi Azikiwe .
Ta fara wasan kwaikwayo ne a shekarar 2003 tana da shekara 20.