![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Owerri, 28 ga Augusta, 1990 (34 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a |
boxer (en) ![]() |
Mahalarcin
|
Edith Ogoke ( An haife ta ranar 28 ga watan Agusta, 1990) a Owerri 'yar wasan damben Najeriya ce. [1] A gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012, ta fafata a gasar matsakaicin nauyi ta mata (womens middle weight competition), amma ta sha kashi a zagaye na biyu.[2]
A gasar Commonwealth ta shekarar 2014, ta lashe lambar tagulla, inda ta doke Shiromali Weerarathna kafin ta sha kashi a hannun Savannah Marshall.[3]