Ely Ernesto Lopes Fernandes (an haife shi a ranar 4 ga watan Nuwamban shekarar 1990), wanda aka fi sani da Ely, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Cape Verde wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba a ƙungiyar Liga I Universitatea Cluj.[1][2]
Ely ya fara buga wasansa na farko a gasar Segunda Liga a kulob ɗin UD Oliveirense a ranar 14 ga watan Satumba 2013, a cikin nasara da ci 3–2 da Tondela.[3]
↑"Viitorul și Farul Constanța au fuzionat. În Liga 1 va
juca Farul, antrenor va fi Gheorghe Hagi, iar acționarii
echipei sunt Hagi, Ciprian Marica și Zoltan
Iasko" [Viitorul and Farul Constanța merged. Farul
will play in the Liga I, Gheorghe Hagi will be the
coach, and the team's shareholders are Hagi, Ciprian
Marica and Zoltan Iasko] (in Romanian).
liga2.prosport.ro. 21 June 2021. Retrieved 21 June
2021.
↑"Game Report by Soccerway" . Soccerway. 14
September 2013.