Elzira Tavares | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Benguela, 13 Mayu 1980 (44 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Angola | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | back (en) | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.84 m |
Elzira de Fátima Borges Tavares Barros (an haife ta a ranar 13 ga watan Mayun, 1980 a Benguela), tsohuwar 'yar wasan ƙwallon hannu ce ta ƙasar Angola. Elzira ta wakilci Angola a gasar Olympics ta bazara a shekarar 2004 a Athens, inda Angola ta zo ta 9. [1] Ta kuma halarci gasar kwallon hannu ta mata ta duniya a shekarar 2009 a nan birnin Beijing.[2] Ta halarci gasar kwallon hannu ta mata ta duniya a shekarar 2011 a kasar Brazil. [3]
Ta auri dan wasan ƙwallon kwando na kasar Angola Mílton Barros.
A wasan ta na karshe ta taka leda a kasar Angola a ƙungiyar ƙwallon hannu ta Primeiro de Agosto.
Elzira Tavares at Olympics.com
Elzira Tavares at Olympedia