Emanuel Matola | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Mozambik, 11 Satumba 1967 (57 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Mozambik | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Emanuel Fernando Matola (an haife shi ranar ga 11 Satumbar 1967), wanda aka fi sani da Nana, tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Mozambique wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya .[1] Ya buga wasanni 66 kuma ya ci wa ƙungiyar kasar Mozambique kwallaye biyar daga shekarar 1988 zuwa ta 1999.[2] An sanya sunan shi a cikin 'yan wasan Mozambique a gasar cin kofin kasashen Afirka na shekarar 1998 .[3]