Emem Isong | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Emem Isong |
Haihuwa | 20 century |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Calabar Federal Government Girls College, Calabar (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mai tsara fim, marubin wasannin kwaykwayo da darakta |
Imani | |
Addini | Katolika |
IMDb | nm2130579 |
youtube.com… |
Ka duba wannan shafin domin sanin yanda zaka gyara wannan mukalar Koyon rubuta mukala
Akwai yuwar admin ya goge wannan shafin matukar ba'a inganta ta ba. |
Emem Isong na ɗaya daga cikin mata wadanda suka soma gudanar da harkar fina-finan 'yan kudu wadanda ake kiran masana'antarsu da Nollywood. Ta kwashe sama da shekaru 25 tana kare 'yancin mata a cikin masa'antar ta Nollywood. Ta shiga gasanni daban-daban ta kuma yi zarra inda ta lashe gasa daban-daban kama daga na cikin gida da na kasashen waje. A shekarar 2018 ta lashe gasar "African Film Leadership Award" a wajen wata gasa da aka shirya wa masu harkar fim na Afirka, wadda aka yi a Dallas ta kasar Amurka. Ta kuma lashe wadansu kyaututtukan a cikin wadansu gasannin da aka shirya a Afirka wadanda suka hada da "Giama Award" da "Thema Award" da "ZAFAA Award" da "Best Nollywood Award" da "City People Awards" da kuma "AMAA Awards" (gasar da ake yi a Afirka wadda ta yi kama da ta Oscar).