Emmanuel Hackman

Emmanuel Hackman
Rayuwa
Haihuwa Accra, 14 Mayu 1995 (29 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Liberty Professionals F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 79 kg

Emmanuel Hackman (an haife shi a ranar 14 ga watan Mayu, shekara ta alif ɗari tara 1995A.c) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a kulob din Serbia Mladost GAT. An haife shi a Ghana, yana buga wa tawagar kasar Togo wasa.

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

Hackman ya fara wasansa na farko na ƙwararru a cikin Primeira Liga a Boavista a ranar 6 ga watan Disamba 2015, yana zuwa a matsayin mai maye gurbin na biyu na Anderson Correia a cikin rashin nasara 2–3 da Arouca.[1]

A ranar 1 ga watan Yuli 2021, Hackman ya sanya hannu kan kwangilar shekaru uku tare da Gil Vicente.[2]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Hackman a Ghana mahaifinsa Ewe dan Ghana da mahaifiyarsa 'yar Togo. An kira shi zuwa tawagar kasar Togo don wasan sada zumunci a cikin watan Maris 2022.[3] Ya buga wasa da Togo a wasan sada zumunci da suka doke Saliyo da ci 3-0 a ranar 24 ga watan Maris 2022.[4]

  1. "Game Report by Soccerway" . Soccerway. 6 December 2015.
  2. "Emmanuel Hackman é Gilista até 2024" (in Portuguese). Gil Vicente . 1 July 2021. Retrieved 22 September 2021.
  3. "Exclusif/Emmanuel Hackman : " Jouer pour le Togo, c’est un rêve qui devient réalité " " . 16 March 2022.
  4. Strack-Zimmermann, Benjamin. "Togo vs. Sierra Leone" . www.national-football-teams.com .

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]