Emmanuel Macron, les coulisses d'une victoire | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2017 |
Asalin suna | Emmanuel Macron, les coulisses d’une victoire |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Faransa |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
During | 91 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Yann L'Hénoret (en) |
'yan wasa | |
Screening | |
Asali mai watsa shirye-shirye | TF1 (en) |
Muhimmin darasi | Emmanuel Macron |
External links | |
Emmanuel Macron, les coulisses d'une victorire fim ne na gaskiya na shekara ta 2017, na Faransanci wanda Yann L'Hénoret ya jagoranta. Game da nasarar da Emmanuel Macron ya samu a zaben shugaban kasar Faransa . An fara nuna shi akan TF1 akan 8 ga watan Mayun shekara ta 2017, lokacin da masu kallo miliyan 4.4 suka kalla.[1][2][3]