| |
Iri |
harkar zamantakewa Zanga-zanga |
---|---|
Validity (en) | Oktoba 2020 – |
Wuri | online and offline (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Yanar gizo | web.archive.org… |
Hashtag (en) | #EndSARS da #EndSWAT |
End Special Anti-Robbery Squad (End SARS) Ko #EndSARS wani gwagwarmaya ce akan soke police brutality a Najeriya. Tafiyar na kira ne da a soke Special Anti-Robbery Squad (SARS), wani fanni na Rundunar Yan'sandan Najeriya dake da kaurin suna akan cin-zarafi.[1] Zanga-zangar tafaro ne a 2017 amatsayin kamfe ta Twitter ta amfani da hashtag #ENDSARS Dan nema daga Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta soke su.[2][3][4]