![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Durban, 22 ga Maris, 1953 (71 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a |
athlete (en) ![]() |
Mahalarcin
|
Esme Steyn (an haife ta a ranar 22 ga watan Maris na shekara ta 1953) 'yar wasan kwallon kafa ce ta Afirka ta Kudu.
A shekara ta 2005 ta lashe lambar zinare biyu a gasar zakarun Atlantic Bowls . [1]
Ta yi gasa a cikin mata huɗu da kuma mata uku a Wasannin Commonwealth na 2014[2] inda ta lashe lambar zinare da tagulla bi da bi.[3][4]
An zabe ta a matsayin wani bangare na tawagar Afirka ta Kudu don gasar Commonwealth ta 2018 a gabar tekun Gold a Queensland . [5]
Ta lashe gasar 2011 & 2012 a gasar zakarun kasa ta Linden Bowls Club . [6]