Ester Uzoukwu | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Najeriya, 20 century |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | taekwondo athlete (en) |
Ester Uzoukwu Ta kasance 'yar wasan kwondo ce yar Najeriya ce da ke fafatawa a manyan rukunin mata. Ta lashe lambar azurfa a Gasar Wasannin Afirka ta 2015 a cikin 73 kilogiram nan[1]
Ester Uzoukwu ta lashe lambar azurfa a Gasar Wasannin Afirka ta 2015 da aka gudanar a Brazzaville, Jamhuriyar Congo. Ta shiga cikin 73 kg taron