WANNAN SHAFIN ZA'A GOGE SHI! . Dalili: Babu bayani mai ma'ana, ko Talla ko rashin Manazarta
Idan akwai rashin amincewa game da goge shafin, kana iya fadin hujjar ka a Shafin tattaunawa. Idan wannan shafin bai cancanci gogewa ba, kokuma zaka iya gyarawa, to kana iya goge wannan sanarwar, amma kuma kada ka goge sanarwa a shafin da ka kirkira da kanka.
Esther Bendahan Cohen ( Tétouan, 1964) 'yar Morocco ce kuma - marubuciya ta Spain .
Iyalanta Yahudawan Maroko sun tafi Madrid tuntana karama, a wannan birni ta karanta Psychology da Adabin Faransanci. Itace shugabar shirin talabijin na Shalom ( RTVE ) kuma mai shirya Centro Sefarad-Israel .
Déjalo, ya volveremos ( Bari ya kasance, Za Mu Dawo Wasu Rana ), Seix Barral, shekara ta 2006, inda tabada labarin yarinta da kuma tarwatsewar al'ummomin Yahudawa na Moroko.
La cara de Marte ( Face Mars ), Algaida, shekara ta 2007.
El secreto de la reina persa ( Sirrin Sarauniyar Farisa ), La Esfera de los Libros, shekara ta 2009
Tratado del alma gemela, Ediciones del Viento, shekara ta 2012. Kyauta: XXII Premio de Narrativa Gonzalo Torrente Ballester .