![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
1996 - 1998 - Grace Amponsah-Ababio (en) ![]()
1996 - 1998 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 1945 (79/80 shekaru) | ||||
ƙasa | Ghana | ||||
Karatu | |||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | likita da ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa |
National Democratic Congress (en) ![]() |
Eunice Brookman-Amssiah tsohuwar ministar lafiya ce ta kasar Ghana[1] sannan kuma ta kasance jakadiya a masarautar Netherlands[2] karkashin gwamnatin Rawlings. Ita ce mace ta farko mataimakiyar shugabar kungiyar likitocin Ghana.[3]