Fadia Omrani | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 27 ga Faburairu, 1984 (40 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Tunisiya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||
|
Fadia Omrani (an haife ta a ranar 27 ga watan Fabrairun shekara ta 1984) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Tunisia a kungiyar Club Africain da tawagar kasar Tunisia.[1]
Ta wakilci Tunisia a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2013 a Serbia . [2]