Faith Igbinehin | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | powerlifter (en) |
Mahalarcin
| |
Kyaututtuka |
Faith Igbinehi, ƴar wasan motsa jiki ce ta Najeriya.[1] Ta wakilci Najeriya a wasannin Paralympics na bazara na 2000 da aka gudanar a Sydney, Ostiraliya kuma ta lashe lambar tagulla a gasar mata ta +82.5 kg.[1]