Faith Obazuaye | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Birnin Kazaure, 4 ga Maris, 1989 (35 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | table tennis player (en) |
Faith Obazuaye (an haife ta Maris 4, 1989) yar' wasan Tennis a Najeriya.[1] Ta fafata wa Najeriya a gasar tennis ta gida da kasa da kasa. Obazuaye ya halarci gasar kwallon Tennis na mata para table a wasannin Commonwealth na shekarar 2018 da ke wakiltar Najeriya.[2][3]
Obazuaye 'yar wasan Tennis ce ta ajin' yan Najeriya 10, ta shiga gasar ajin mata 10 a gasar Tennis ta kasashen duniya ta Para Table Tennis wanda aka yi a Gold Coast, Australia inda ta samu lambar azurfa.[4][5][6] Obazuaye ita ce kaɗai 'yar Najeriya da ta cancanci shiga Gasar Paralympics ta 2020 bayan sakamakon da ta samu a gasar ITTF Afirka Para Championship na 2019.[7][8][9]
An haife Faith Obazuaye ce a matsayin Oba Oba-zuaye a ranar 4 ga Maris 1989 a garin Benin, babban birnin jihar Edo, Nigeria.[10][11][1][12]
Semifinals | Gold medal match | ||||||||||||||||
Melissa Tapper (AUS) | 6 | 11 | 11 | 11 | |||||||||||||
Andrea McDonnell (AUS) | 11 | 3 | 4 | 1 | |||||||||||||
Melissa Tapper (AUS) | 7 | 11 | 11 | 11 | |||||||||||||
Faith Obazuaye (NGR) | 11 | 2 | 6 | 3 | |||||||||||||
Felicity Pickard (ENG) | 6 | 7 | 8 | ||||||||||||||
Faith Obazuaye (NGR) | 11 | 11 | 11 | Bronze medal match | |||||||||||||
Andrea McDonnell (AUS) | 11 | 11 | 11 | ||||||||||||||
Felicity Pickard (ENG) | 2 | 6 | 3 | ||||||||||||||