Fanny Colonna (1934 - 18 Nuwamba 2014) 'yar Faransa-Algeriya ƙwararriya ce a fannin ilimin halayyar ɗan adam ce kuma masaniya a fannin ilimin asalin ɗan adam. Ta kasance tsohuwar farfesa a Jami'ar Tizi Ouzou.[1]
An haifi Colonna a El Milia, kuma 'yar wani ma'aikaciyar Faransa ce "wanda ya tabbatar da ta koyi Larabci."[2] Colonna ta rayu a Algeria har zuwa shekara ta 1993.[1] Ta "kafa sunanta tare da nazarin ajin malaman makaranta na Aljeriya a lokacin mulkin mallaka."[3] Colonna kuma ta gudanar da nazarin ƙabilanci a cikin Aure tsakanin shekarun 1970 da 1980.[4]
Timimoun, une civilisation citadine. Alger: Entreprise algérienne de presse. 1989. OCLC21520363.
Aurès, Algérie 1954 : les fruits verts d'une révolution. Paris: Ed. Autrement. 1994. ISBN9782862605012.
Les versets de l'invincibilité : permanence et changements religieux dans l'Algérie contemporaine. Paris: Presses de la Fondation nationale des sciences politiques. 1995. ISBN9782724606751.
Récits de la province égyptienne : une ethnographie sud-sud. Paris: Sindbad. 2003. ISBN9782742743605.
↑"Fanny Colonna". L'Iris (in French). Archived from the original on 4 November 2016. Retrieved 25 February 2016.CS1 maint: unrecognized language (link)