Fanta Sy | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 2 Nuwamba, 1991 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Fanta Sy (an haife ta a ranar 2 ga watan Nuwamba shekara ta 1991) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Senegal wacce ke taka leda a matsayin mai gaba ga Sirènes Grand Yoff da Kungiyar mata ta kasar Senegal .
Sy ta buga wa Senegal wasa a matakin manya a lokacin gasar cin kofin mata ta Afirka ta 2016.[1]