Faris Abdalla | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Sudan, 19 ga Faburairu, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Sudan | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Faris Abdalla Mamoun Sawedy[1] (an haife shi 19 ga Fabrairu 1991) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Sudan, wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida.[1]
# | Kwanan wata | Wuri | Abokin hamayya | Ci | Sakamako | Gasa[1] |
---|---|---|---|---|---|---|
1. | 27 Nuwamba 2015 | Bahir Dar, Ethiopia | </img> Djibouti | 4–0 | Ya ci nasara | 2015 CECAFA |