Fatiha Berber | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Fatiha Belal |
Haihuwa | Casbah na Algiers, 11 ga Faburairu, 1945 |
ƙasa |
Aljeriya Faransa |
Mutuwa | Noisy-le-Sec (en) , 16 ga Janairu, 2015 |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm0073319 |
Fatiha Berber (1945-2015) ta kasance yar'fim din Aljeriya ne da cinema da telebijin, wanda kuma asalin sunanta shine Fatiha Blal.
Fatiha Berber an haife ta ne a Casbah na Algiers.[1] Mahaifanta daga Legata suke na cikin Boumerdès Province dake Arewacin Aljeriya.[2]
A karshen shekarar 1950 ta yi wake-wake a orchestra na Meriem Fekkaï, kafin taje ta karanta drama a Conservatory of Algiers. Mai shiryawa Mustapha Gribi ya bata mataki na farko da zata fito, a wani daukan ta da akayi amatsayin Molière, Les femmes savantes. Ta Kuma shiga cikin gwagwarmayar Algeria's National Liberation struggle.[2]
Ta mutu a ranar 16 watan Janairu 2015 a birnin Paris, sanadiyar bugun zuciya da ta samu.[1][2]