Fatou Diagne

Fatou Diagne
Rayuwa
Haihuwa Thiès (en) Fassara, 20 ga Janairu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Makaranta Purdue University (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Muƙami ko ƙwarewa center (en) Fassara
fatou

Fatou Babou Diagne (an haife ta 20 Janairu 1996) ƴar wasan ƙwallon kwando ce ta ƙasar Senegal mai buga wasa a kungiyar Purdue Boilermakers da ƙungiyar ƙasa ta Senegal . [1]

Ta wakilci Senegal a Gasar Afrobasket na Mata na 2019 .

  1. Afrobasket.com profile[permanent dead link]